Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Tarihin Malam sa'adu Zungur tare da Farfesa Dan Datti AbdulQadir

Tarihin Malam sa'adu Zungur tare da Farfesa Dan Datti AbdulQadir
 
Littafin wakokin Zube na Marigayi Sa'adu Zungur

Shirin ya amsa tambayoyin masu sauraro kan tarihin Marigayi Sa'adu Zungur da kuma tarihin Sarkin Thailand da ya rasu wanda shi ne Sarki mafi dadewa a karagar mulki a duniya, a halin yanzu.

 • Karin bayani kan canji da dumamar yanayi da kuma illolinsa

  Karin bayani kan canji da dumamar yanayi da kuma illolinsa

  Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako kamar yadda aka saba ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, daga cikin tambayoyin akwai …

 • Hanyoyin magance kamuwa da ciwon hakori

  Hanyoyin magance kamuwa da ciwon hakori

  Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya dora ne bisa amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko domin neman karin bayani. Wasu daga cikin jerin tambayoyin …

 • Karin haske dangane da ciwon Suga

  Karin haske dangane da ciwon Suga

  A cikin shirin tambaya da amsa,Souley Maje Rejeto ya mayar da hankali tareda samun karin haske daga likitoci dangane da ciwon Suga,tareda duba wasu daga cikin tambayoyin …

 • Tarihin Jamal Kashoggi

  Tarihin Jamal Kashoggi

  Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba ya yi karin bayani kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ta hanyar tattaunawa da masana kan fannin da …

 • Menene Kambun Baka

  Menene Kambun Baka

  Cikin wannan shiri wanda Michael Kuduson ya gabatar za'a ji cikakken bayani dangane da kalmar  dokat ta baci da dokar takaita zirga-zirga. Sai ayi sauraro lafiya.

 • Kasashen renon Faransa ba sa gudanar da zaben gwamnoni sai na Shugaban kasa

  Kasashen renon Faransa ba sa gudanar da zaben gwamnoni sai na Shugaban kasa

  Kusan akasarin kasashen renon Faransa ,kamar su Jamhuriyar Nijar da Kamaru da sauransu ba sa gudanar da zaben  gwamnoni sai na Shugaban kasa? Sai dai ka ji Gwamnan …

 • Karin bayani a kan Dodo

  Karin bayani a kan Dodo

  Shirin tambaya da amsa ya na duba tambayoyi daga masu sauraro,kana ya na samar da amsoshi kamar yadda suka sawwaka. A cikin shirin na wannan lokaci Michael Kudson zai …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure