Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Engr. Ilyasu Nazifi kan kera injin sarrafa shinkafa

Wallafawa ranar:

Yayin da gwamnatin Najeriya ke kokarin karfafa manoman shinkafa a kasar wajen ganin sun noma wadda kasar ke bukata, wani matashi a Kano, Engr. Ilyasu Nazifi Khalid yakera injin din sarrafa shinkafar yadda za ta yi dai dai da irin wadanda ake sayowa daga kasashen waje. Abubakar Isa Dandago ya tattauna da wannan matashin injiniya kuma ga abinda ya shaida masa. 

Engr. Ilyasu Nazifi da ya kera injin sarrafa shinkafa a kano da ke Najeriya
Engr. Ilyasu Nazifi da ya kera injin sarrafa shinkafa a kano da ke Najeriya RFI hausa
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.