Isa ga babban shafi
Najeriya

Boko Haram ta kai hari kusa da Chibok

Rahotanni daga garin Chibok a Najeriya, sun ce mayakan Boko Haram sun kai hari kan wani kauye da ke karkashin karamar hukumar.

Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau
Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau HO / BOKO HARAM AFP / AFP
Talla

Darakatan hulda da jama’a na jama’ar ta Chibok, Allen Manatan ya shaidawa RFI cewa, kawo yanzu ba’a tantance wadanda suka rasa rayukansu ba a harin.

Kana babu cikakken bayani kan hari.

A ‘yan kwananki nan Mayakan Boko Haram na yawaita kai hare-hare a kauyukan da ke kusa da Chibok, inda a makon da ya gabata suka file kan wani shugaban kauye da dan sa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.