Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Mailafiya kan siyar da kadarorin Najeriya

Wallafawa ranar:

Yanzu haka mahawara ta kaure a Najeriya kan shawarar da wasu 'yan siyasa da 'yan kasuwa suka bai wa gwamnatin kasar na sayar da kamfanonin gwamnati don samun kudaden da za ta gudanar da manyan ayyuka sakamakon matsalar karancin kudaden da ta addabe ta. Yayin da wasu ke goyan bayan shirin, wasu na bayyana fargabarsu kan mayar da wadannan kamfanoni a hannun 'yan kasuwa da kuma illar da zai yi wa kasar. Mun tuntubi tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafiya kuma ga bayananin da ya yi wa Bashir Ibrahim Idris.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari opinionnigeria.com
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.