Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barr. Muhammed Mudi Mai Lumo kan fasa gidan yari a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya masu sharhi kan al’amuran tsaro da kuma sauran jama’a sun nuna damuwa bisa yawaitar yunkurin fasa gidajen yari da masu zaman kaso ke yi a sassan kasar, duk da ikirarin shawo kan matsalar da hukumomi ke yi.

REUTERS
Talla

A watanni uku baya da suka gabata an samu irin wannan yunkuri har sau 4, cikinsu akwai gidajen yarin Kuje da na Koton Karfe.

Nura Ado Suleiman ya tattauna da Barrister Muhammed Mudi Mai Lumo da ke jihar Gombe a Najeriya don jin dalilan wannan matsala da kuma yadda za’a magance ta.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.