Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari ya jinjina wa shugaban Facebook

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa shugaban kamfanin sadarwa na facebook, Mark Zuckerberg saboda yadda ya zaburar da matasan kasar a fannin fasahar sadarwa.

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Yemi Osinbajo da kuma shugaban facebook, Mark Zuckerberg a birnin Abuja
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Yemi Osinbajo da kuma shugaban facebook, Mark Zuckerberg a birnin Abuja
Talla

Buhari ya yi jinjinar ne bayan ya gana da Zuckerberg a fadarsa da ke birnin Abuja a jiya jumma’a.

A ranar Talatar da ta gabata ne, Zuckerberg mai shekaru 32 kuma na biyar wajen arziki a duk fadin duniya, ya ziyarci birnin Legas, inda ya gana da matasa masu shawa’ar bunkasa ilimin sarrafa kwamfuta.

Zuckerberg ya ce, matasan Najeriya nada basira a fannin fasahar sadarwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.