Isa ga babban shafi
Najeriya

Yankin River Niger na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa.

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, ta gargadi al’umomin da ke rayuwa a kusa da kogin kwara ko kuma River Niger da su gaggauta kauracewa muhallansu sakamakon fargaban samun ambaliyar ruwa.

Ambaliyar ruwa a jahar Delta dake kudancin Najeriya a shekarar  2012.
Ambaliyar ruwa a jahar Delta dake kudancin Najeriya a shekarar 2012. Reuters/路透社
Talla

A Wata sanarwa da ta fitar a birnin Abuja, hukumar ta NEMA ta ce, za a iya samun ambaliyar ruwan a kowani lokaci sakamakon ruwan sama mai karfi da ake tafkawa da kuma yadda kogin ya cika ya tinbatsa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.