Isa ga babban shafi
Nigeria

`Yan Boko Haram zasu karbi horon tsarkake halayya

Hukumomin Nigeria sun ce kimanin 'ya 'yan kungiyar Boko Haram 800 da su kayi nadama da mika-wuya a faggen-daga, na shirin samun horon tsarkake halayya da tsatsauran ra'ayi, a wata cibiya ta musamman dake jihar Gombe a arewa maso gabasin Nigeria.

Wani da ake zargin na aiki da mayakan Boko Haram a Najeriya
Wani da ake zargin na aiki da mayakan Boko Haram a Najeriya REUTERS/Emmanuel Braun
Talla

03:51

Yan boko haram zasu karbi horon tsarkake halayya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.