Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Dosara kan sulhun gwamnan Zamfara da majalisa

Wallafawa ranar:

A jihar Zamfara da ke Tarayyar Najeriya sakamakon shiga tsakani da sarakunan gargajiya, shugabannin addinai da kuam jam’iyyar APC suka yi, an cimma sulhu tsakanin gwamnan jihar Abdul Aziz Yari Abubakar Yari da kuma ‘yan majalisar da ake zargin cewa sun yi yunkurin tsige shi daga mukaminsa. A kwanakin da suka gabata ne dai an kama kakakin majalisar dokokin jihar da wasu ‘yan majalisa, bisa zargin cewa suna kokarin tsige gwamnan daga mukaminsa. Mai Magana da yawun gwmanan jihar ta Zamfara Ibrahim Dosara, ya bayyanawa Rfi Hausa cewa bangarorin biyu sun yi sulhu ne, domin ci gaban jihar kamar yadda za ku ji a zantawarsa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. 

Gwamnan Jahar Zamfara Abdulaziz Yari Mafara
Gwamnan Jahar Zamfara Abdulaziz Yari Mafara wordpress.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.