Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ministan kula da ayyukan jinkai Lawan Magaji

Wallafawa ranar:

A yankin Diffa da ke Jamhuriyar Nijar yanzu haka akwai ‘yan gudun hijira sama da dubu 280 cikinsu kuwa har da ‘yan Najeriya sama da dubu 80, Ministan kula da ayyukan jinkai na kasar Lawan Magaji, ya yi bayanin yadda kungiyoyin agaji ke tafiyar da ayyukansu na taimaka wadannan mutane da rikicin Boko Haram ya daidaita

Sansanin 'yan Gudun hijrar Boko Haram a Jamhurriyar Nijar
Sansanin 'yan Gudun hijrar Boko Haram a Jamhurriyar Nijar STRINGER / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.