Isa ga babban shafi
Najeriya

Ina sane da halin da 'yan Najeriya ke ciki- Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar kasar da su kara yi wa gwamnatinsa hakuri kan halin da suka tsinci kansu sakamakon tabarbarewar tattalin arziki.

Shugaban Najeriya  Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS
Talla

Buhari ya ce yana da masaniya game da matsin da ‘yan Najeriya ke ciki kuma ya yi alkawarin cewa, nan gaba za a ji dadi a kasar.

Shugaban ya kuma aike da sakon taya murnar salla ga ilahirin ‘yan Najeriya da sauran musulmin duniya baki daya, yayin da ya yi tir da harin ta’addancin da aka kai birnin Madina.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.