Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

bakonmu a yau

Wallafawa ranar:

YANZU Haka 'Yan Najeriya sun fara korafi kan yadda wasu hukumomin Gwamnatin kasar ke daukar ma’aikata a asirce ba tare da sanarwa sauran al’ummar kasa ba.Bayan Babban Bankin Najeriya da Hukumar tara kudaden shiga, yanzu haka hukumar kula da gidajen yari ita ma ta dauki ma’aikatan ba tare da sanar da jama’a ba.Bayanai sun nuna cewar akasarin wadanda ake dauka yan’uwa da dangin manyan jami’an gwamnati ne ko kuma wadanda ke kusa da su.Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattuan da Dr Aliyu Tilde, mai sharhi kan al’amuran yau da kullum ku ga abinda ya shaida masa. 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari AFP PHOTO / STRINGER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.