Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalar Ciwon Gyambon ciki

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya tattauna ne akan cutar gyambon ciki da ake kira Ulcer. Shirin ya tattauna da likita kan cutar da kuma yadda za a yi maganinta.

CutarUlcer na shafar hanji ko tumbin mutune
CutarUlcer na shafar hanji ko tumbin mutune © Passeport santé
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.