Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Nasiru Gawuna kan Karancin Tumatir a Najeriya

Wallafawa ranar:

‘Yayin da Manoman rani a Najeriyar suka fuskanci mummunar asarar tumatur sakamakon wata tsutsa da take cinye tumatur din a lokacin da yake gona, lamarin daya haddasa tashin ta na masifa a kasar.Gwamnatocin Jihohi kasar sun dukufa wajen dauki matakin yakar cutar tsutsar tumatur, wadda ta kassara noman tumatur a arewacin kasar, tare da haddasa wa manoma asarar makudan kudade.Jihar kano da daya daga cikin jihohin da sukafi Noma Tumatir a Najeriya kuma a Zantawar Umaymah Sani Abdulmumin, da Kwaminshina Noma a Jihar Hon. Nasiru Yusuf Gawuna ya ce an dukufa don shawo kan matsalar domin sawakawa jama’a wahal-halunsu.

Karancin Tumatir ya ta'azzara a Najeriya
Karancin Tumatir ya ta'azzara a Najeriya Getty Images/Caiaimage/Adam Grault
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.