Isa ga babban shafi
NFF

NFF ta ba Amadu aikin horar da Super Eagles

Hukumar kwallon Najeriya NFF ta sanar da nada Shuaibu Amadu a matsayin mai horar da ‘yan wasan Super Eagles na wuccin gadi sannan Salisu Yusuf a matsayin mataimakin shi.

completesportsnigeria.com
Talla

Kwamitin kwararru na NFF ne ya yanke shawarar ba Amadu da Yusuf aikin rike Super Eagles na rikon kwarya.

Amadu zai jagoranci ‘yan wasan Eagles a wasannin sada zumunci da za su buga da Mali da Luxemburg a karshen Mayu da farko watan Yuni.

NFF dai na lalaben Baturen da zata kulla yaryejejeniya da shi a matsayin kocin Super Eagles bayan ta raba gari da Sunday Oliseh.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.