Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari ya jaddada kudirinsa na hana shigo da abinci

Majalisar tattalin arzikin Najeriya na gudanar da wani taro na yini biyu don lalubo hanyar fitar da  kasar daga cikin matsalar tattalin arzikin da ke addabar kasar sakamakon faduwar farashin mai.

Shugaban Najeriya  Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sake jaddada matsayin gwamnatinsa na hana shigar da abinci cikin kasar da kuma inganta harkar noma da samar da wutar lantarki.

Wakilinmu daga birnin Abuja Muhammad Kabir Yusuf na dauke da cikakken bayani a wannan rahoton da ya aiko mana.

01:32

Muhammad Kabir Yusuf

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.