Isa ga babban shafi
Najeriya

Kotun koli ta yi watsi da bukatar Saraki

Kotun koli a Najeriya ta yi watsi da karan da Shugaban Majalisar Dattijai, Senata Bukola Saraki ya shigar gabanta, kan tuhumarsa da ake na kin bayyana kadarorinsa a lokacin da yake gwamnan Kwara.

Sabon Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya
Sabon Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Kotun ta bukaci Saraki da ya koma Kotun da'ar Ma'aikata domin amsa tuhumar da ake yi masa,

Saraki ya shigar da karar ne a kotun koli domin kalubalantar kotun daukaka kara da ta yi watsi da bukatun shi na yin watsi da shari’ar.

Saraki na fukantar caje-caje 13 kan rashin bayyana gaskiyar kadarorinsa a zamanin da yake gwamnan Kwara a shekarar 2003.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.