Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Rayuwar arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya masana na cigaba da tsokaci gameda korafe-korafen da ake yi ‘yan kasar, musamman daga Arewa da ake zargi da kwashe dukiyar kasar ke gina kansu ne kawai da iyalansu, alamarin da ke sa yankin a baya.Hajiya Aisha Sule Katagun na daga cikin wadanda suka halarci taron Kaduna da akayi wancan makon gameda cikan marigayi Sardauna shekaru 50 da rasuwa, kuma ta koka yadda yankin ke baya.Ga tattaunawa da mukayi a wajen wannan taro. 

Taswirar Najeriya
Taswirar Najeriya
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.