Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Ci gaban Ilimin Lissafi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne da da mashahurin malamin Lissafi, Farfesa na farko a yankin arewa maso yammacin Najeriya kan tsagwaron ilimin lissafin. A cikin shirin za ku ji ayyukan Farfesan da suka shafi lissafin Sallah a rayuwar musulmi da kuma ma’aunin da ya samar ta hanyar ilimin lissafi wajen rabon gado. Sannan shirin ya ji wasu ayyukansa kan daliban Firamare da Sakandare.

Ilimin Lissafi
Ilimin Lissafi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.