Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojin Najeriya sun kashe 'Yan ta'adda a Kogi

Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da kashe wasu da ta kira ‘Yan ta’adda a garin Okene dake Jihar Kogi bayan sun afkawa jami’anta da ke aikin gudanar da bincike. 

Sojin Najeriya.
Sojin Najeriya. REUTERS/Joe Penney/
Talla

Daraktan yada labaran Sojin, Kanar Sani Usman Kukasheka ya ce sojojin sun samu tarin makamai cikin su, harda na’urar harba roka, yayinda suka rasa soja guda.

Kanar Usman ya kuma sanar da kashe wasu mutane 10 daga cikin wadanda suka kai hari ba Geidam, inda suka kwace tarin makamai daga hannun su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.