Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Bello Mai Tama Yusuf.

Wallafawa ranar:

Yau Najeriya ke bikin cika shekaru 55 da samun yancin kai daga turawan mulkin mallakan Ingila, inda yan kasar da masana ke cigaba da tafka mahawara kan ci gaban da kasar ta samu da kuma inda aka samu kura kurai, akan wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr.Yusuf Mai Tama Sule.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Francois Picard/France 24
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.