Isa ga babban shafi
Najeriya

Sabani tsakanin Direbobi da Kamfanoni a Najeriya

A jiya alhamis ne aka gana da wakilan kamfanoni da masu motocin dakon kaya a jihar Legas domin warware sabanin da ke tsakanin su dangane da dokar hana zirga-zirgar manyan motocin dakon kaya daga karfe 6 na safe zuwa 9 na dare a birnin.An dai kasa cima matsaya a wannan tattaunawa.Abdoulaye Issaya hada mana rahoto a kai. 

Gwamnatin jihar Legas ta hana zirga zirgar manyan motoci daga karfe shida na safe zuwa karfe tara na dare.
Gwamnatin jihar Legas ta hana zirga zirgar manyan motoci daga karfe shida na safe zuwa karfe tara na dare.
Talla

03:39

Sabani tsakanin Direbobi da Kamfanoni a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.