Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Korafe korafe kan nade naden mukamai a Najeriya

Wallafawa ranar:

Har yanzu yan Najeriya na cigaba da korafe korafe kan nade naden da shugaban kasar Muhammadu Buhari yayi, inda wasu ‘yan kasar musamman daga kudancin Najeriya ke cewa basu gamsu ba.  

Nigerian President Muhammadu Buhari
Nigerian President Muhammadu Buhari statehouse
Talla

Wannan korafi bai tsaya kudancin Najeriya ba, har ma wasu Yan Arewacin kasar na bayyana damuwar su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.