Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar

Wallafawa ranar:

Wasu gwmanonin Najeriya, karkashin jam’iyyar APC mai mulkin kasar, sun bayar da sanarwar daukar matakan gaggawa don yaki da talauci, ta hanyar samar da ayyukan yi ga ‘yan kasar.Gwamnonin sun bayyana hakan ne yayin taronsu a Yolan Jihar Adamawa, inda suka kafa wani kwamitin da zai samar da hanyoyin cimma wannan tsarin.Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ne gwamnan Jihar Jigawa, kuma daya daga mahalarta taron, yayi karin bayani cikin tattaunawarsu da Nasiruddeen Muhammad.  

Gwamnan Jigawa Alhaji Badaru Abubakar
Gwamnan Jigawa Alhaji Badaru Abubakar jigawastate.gov.ng
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.