Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Yau an cika Kwanaki 500 da sace ‘Yan matan Chibok

Wallafawa ranar:

Shirin jin ra'ayoyin masu saurare na wannna ranar tare da Ramatu Garba Baba ya baiwa masu sauraren mu damar tsokaci ne cikar kwanaki 500 da kungiyar Boko Haram ta  sace yaran mata makarantar Chibok dake Jihar Borno na Arewa maso gabashin Tarayyar Najeriya.

Masu fafutukar ganin an ceto Yan Matan Chibok daga hannun Boko Haram
Masu fafutukar ganin an ceto Yan Matan Chibok daga hannun Boko Haram REUTERS/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.