Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayin jama'a kan ziyarar Ban Ki Moon a Najeriya

Wallafawa ranar:

Yau Litinin, Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki Moon ya ci gaba da ziyarar aikin da ya kai Najeriya, inda ya gana da shugaban kasa Muahmmadu Buhari, da kuma aje firanni wajen tunawa da ma’aikatan sa da aka kashe lokacin da aka kai harin bam ofishin Majalisar dake Abuja.Kan wannan muka baiwa masu saurare damar tofa albakacin bakunan su, ga kuma abinda suke cewa...

Ban Ki-moon, lokacin da ya isa Najeriya
Ban Ki-moon, lokacin da ya isa Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.