Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Haruna Yerima kan ziyarar Buhari a Kamaru

Wallafawa ranar:

Dangane da ziyarar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a kasar Kamaru, daya daga cikin makwabciyar Najeriya da ke fama da rikicin Boko Haram. Dr Haruna Yerima masani harkokin tsaro, ya bayyana ziyarar a matsayin mai muhimmanci, lura da irin kalubalen da ke gaban kasashen biyu ta fannin tsaro a tattaunawarsu da Abdulkarim Ibrahim Shikal.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari AFP via telegraph
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.