Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Muhammadu Badaru

Wallafawa ranar:

Mahukuntan jihar Jigawa da ke arewacin Nigeria tare da al’ummar jihar, sun ci gaba da bayyana goyon bayansu ga wani shirin da kamfanin Dangote zai fara, na kafa gonar shinkafa a jihar, gonar da ta fi kowacce girma a Nahiyar Africa.Ana sa ran gonar da za’a shafe shekaru 5 kafin a kammala a karamar hukumar Kafin Hausa, zata samar da aikin yi ga dubun dubatan ‘yan jihar dama makwabtan ta,Kan wannan ne Nasreedeeen Mohd ya tattauna da gwamnan jahar Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ga kuma yadda tattaunawar su kasance. 

Bashir Ibrahim Idris
Bashir Ibrahim Idris © RFI
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.