Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Abdulkarim Dayyabu

Wallafawa ranar:

Yanzu haka daya daga cikin abubuwan da ake ganin cewa za su iya kawo wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari cikas a cikin ayyukansa sun hada da rikicin shugabanci da ake fama da shi a cikin majalisun Tarayyar, lura da cewa shugaban yana bukatar goyon bayan majalisun kafin kafa majalisar ministoci da kuma daukar wasu muhimman kudura da suka shafi kasar. To sai dai shugaban rundunar Adalci a Najeriya Alhaji Abdulkarim Dayyabu, na ganin cewa da gangan aka kirkiro wannan rikici a cikin majalisun kasar a tattaunawarsa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Rikicin shugabanci a Majalisar Tarayya ya raba kan 'Yan Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Rikicin shugabanci a Majalisar Tarayya ya raba kan 'Yan Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.