Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Kiyari Idris Abubakar

Wallafawa ranar:

Gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin ciyo bashin sama da Dalar bilyan biyu daga bankin duniya kudaden da za ta yi amfani da su domin raya yankin arewa maso gabashin kasar mai fama da ayyukan Boko Haram, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wanda ke jawabi jim kadan bayan ya gana da jami’an bankin na duniya a birnin Washington inda yake gudanar da ziyarar aiki, ya ce yankin na arewa maso gabashin Najeriya ya tagayyar ainun, kuma yana bukatar a sake gina shi a cikin gaggawa.Alhaji Kiyari Idris Abubakar, daya daga cikin shugaban al’umma a wannan yanki, ya bayyana wa Abdulkarim Ibrahim Shikal yadda suke fatan a yi amfani da  wadannan kuadaden.

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da Shugaba Obama na Amurka
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da Shugaba Obama na Amurka REUTERS/Kevin Lamarque
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.