Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Garba shehu, Kakakin Buhari

Wallafawa ranar:

Lura da yadda Kungiyar Boko Haram a Najeriya ta zafafa hare haren a wasu sassan kasar inda ta kashe rayukan jama’a da dama bayan an samu sauyin gwamnati, Kabiru Yusuf ya tattauna da Garba Shehu, Kakakin shugaba Muhammadu Buhari kan batun yiyuwar sasantawa da Mayakan bayan sun sha alwashin murkushe su.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari DR
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.