Isa ga babban shafi
Najeriya

Al-adar shan ruwa a kasashen hausa

Wata al'adar da ake dangantawa da azumin watan Ramadan, ita ce ta Shan Ruwan Makwabta, inda magidanta a unguwanni kan yi karo-karon abinci, domin yin bude-baki a wuri daya kan tabarmi. Toh ko menene muhimmancin wannan al'adar a kasar Hausa? Wakilin mu Shehu Saulawa ya leka daya daga cikin unguwannin Bauchi, ya kuma hada mana rahoto. 

Wasu al-ummar Musulmi dake shan ruwa bayan bude baki
Wasu al-ummar Musulmi dake shan ruwa bayan bude baki REUTERS/Faisal Al Nasser
Talla

03:12

Al-adar shan ruwa a kasashen hausa

Abdurrahman Gambo AhmadShehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.