Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Haruna Yarima na Jami’ar Ahmadu Bello

Wallafawa ranar:

Bayan shugaban hukumar zaben Najeriya Farfesa Attahiru Muhammad Jega ya kawo karshen aikinsa a hukumar inda ya jagoranci zabuka guda biyu a wa’adin shugabancinsa na shekaru biyar. Bashir Ibrahim Idiris ya tattauna da Dr Haruna Yarima, malami a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria kan nasarorin da Jega ya samu a hukumar.

Shugaban Hukumar Zabe a Najeriya Farfesa Attahiru Jega
Shugaban Hukumar Zabe a Najeriya Farfesa Attahiru Jega RFI/Bashir
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.