Isa ga babban shafi
Najeriya

Boko Haram: Dalibai sun fara karatu a Kwalejin gwamnati na Mubi.

Tun bayan kutsawar kungiyar boko haram garin mubi a bara, muhimman wurare ciki har da kwalejin kimiya na gwamnatin Tarayya suka kasance a rufe.To sai dai a kwanakin nan ne aka sake bude kwalejin har dalibai sun fara dawo wa domin ci gaba da karatunsu.Daga yola wakilin mu Kabiru Arayu ya aiko mana da rahoto.  

Daya daga cikin wuraren da Boko Haram ta kai hare hare a Najeriya
Daya daga cikin wuraren da Boko Haram ta kai hare hare a Najeriya AFP PHOTO / STRINGER
Talla

02:58

An sake bude kwallejin kimiya Mubi dake Adamawa

Kabiru Arayu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.