Isa ga babban shafi
Nijar

Matasa sun rungumi sana’ar bunburutun Mai a Maradi

Duk da cewa Jamhuriyar Nijar na fitar da man Fetur, amma yawanci al’umman yankunan Kasar na sayen Fetir ne daga Tarrayar Najeriya daga ‘Yan bunburutu saboda saukinsa, dubunn matasa ne suka dogara da sana’ar don samun kudaden shiga. Daga Maradi Salissou Issa ya aiko da Rahoto.

Kofar shiga garin Maradi a Nijar
Kofar shiga garin Maradi a Nijar via-linternaute.com
Talla

03:05

Matasa sun rungumi sana’ar bunburutun Mai a Maradi

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.