Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Shugaban PDP Ahmed Mu'azu ya yi murabus

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna kan rikicin Jam'iyyar PDP da ta sha kaye a zaben 2015 a Najeriya. Shirin ya mayar da hankali game da murabus din shugaban PDP Ahmed Mu'azu.

Shugaban Jam'iyyar PDP Ahmed Mu'azu
Shugaban Jam'iyyar PDP Ahmed Mu'azu manroviapost
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.