Isa ga babban shafi
Nijar-Najeriya

Faduwar Naira ya fara shafar kasuwanci a Nijar

Faduwar darajar kudin Naira a Najeriya ya fara shafar wasu harakokin kasuwanci a makwaciyar kasar Jamhuriyar Nijar inda ma su harkokin kasuwanci ke cewa lamarin ya shafe su matuka. Daga Damagaram daya daga cikin yankunan da ake amfani da Naira a Jamhuriyar Nijar, Malam Ibrahim Tchillo ya aiko da rahoto.

Tambarin Babban Bankin Najeriya
Tambarin Babban Bankin Najeriya
Talla

03:01

Rahoto: Faduwar Naira ya fara shafar kasuwanci a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.