Dandalin Fasahar Fina-finai
Sadiq da Hadiza Gabon ne Jaruman Kannywood na bana
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:30
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi nazarin ne game da bikin karrama taurari a Masana'antar Fim na hausa a Kano.