Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Zaben 2015: Dambarwar siyasa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne akan dambarwar siyasa a Najeriya musamman zaben 2015 da kasar ke shirin gudanarwa a watan Fabrairu. Shirin ya mayar da hankali akan yakin neman zaben Shugaban kasa.

Malam Isa Yuguda Gwamnan Jahar Bauchi
Malam Isa Yuguda Gwamnan Jahar Bauchi Bauchi state governor
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.