Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

An samu raguwar mutanen da ke mutuwa saboda Maleriya

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya yi bayani ne game da rahoton hukumar lafiya ta duniya WHO da ta bayyana cewa an samu raguwar yawan mutanen da ke mutuwa sakamakon zazzabin cizon sauro.

Jami'an lafiya na koya wa mutane yadda zasu yi amfani da gidan sauro don kariya daga kamuwa da Maleriya
Jami'an lafiya na koya wa mutane yadda zasu yi amfani da gidan sauro don kariya daga kamuwa da Maleriya Georges Merillon/Global Fund
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.