Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Ahmad Abdullahi na Jami’ar Kashere a Gombe

Wallafawa ranar:

Matsalar canjin yanayi na ci gaba da zama barazana a duniya, akan haka ne Majalisar Dinkin Duniya zata jagoranci taro a Lima don tattauna hanyoyin da za a magance matsalar. Babban batun da kuma ake jayayya shi ne matsalar dumamar yanayi inda ake neman cim ma yarjejeniya akan yadda manyan kasashe zasu biya kananan kasashe diya wadanda dumamar yanayin ke yi wa Illa. Akan haka ne Awwal Janyau ya tattauna da DR Ahmad Abdullahi na Jami’ar Kashere a Jihar Gomben Najeriya.

Wata Mata zaune a gidanta da mahaukaciyar guguwar Hagupit ta lalata a Philippines
Wata Mata zaune a gidanta da mahaukaciyar guguwar Hagupit ta lalata a Philippines REUTERS/Erik De Castro
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.