Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Muhammad Al Amin

Wallafawa ranar:

An buda taron kasashen duniya karo na 20 kan tattauna dumamar yanayi a birnin Lima na kasar Peru. Wakilai sama da dubu goma sha biyu ne daga kasashe 195 suka halarci taron. A kan haka, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Farfesa Muhammad Al Amin, Shugaban cibiyar binciken makamashi a makarantar horar da dubarun yaki ta Najeriya.

Taron tattauna batun dumamar yanayi a Majalisar Dinkin Duniya
Taron tattauna batun dumamar yanayi a Majalisar Dinkin Duniya REUTERS/Mike Segar
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.