Isa ga babban shafi
Najeriya

Yajin aikin Likitoci ya janyo hasara a Najeriya

A Najeriya mako guda bayan kauracewa asibitocin gwamnati, yanzu haka tasirin yajin aikin da likitoci kasar ke yi, na ci gaba da bayyana musamman a fannin tattalin arziki da yanayin zamantakewa. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

Wasu mata masu fama da cutar yoyon fitsari a Asibiti a Najeriya
Wasu mata masu fama da cutar yoyon fitsari a Asibiti a Najeriya healthnewsng.com
Talla

03:04

Yajin aikin Likitoci ya janyo hasara a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.