Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar tsaro ya gurgunta tattalin arzikin arewacin Najeriya

Jahohi da dama ne na arewacin Najeriya suka samu komabaya a fannin tattalin arzikinsu tun lokacin da yankin ya samu kansa a cikin mawuyacin halin da ya ke ciki na lalacewar harkokin tsaro. Wakilin RFI Hausa daga Bauchi Muhammad Ibrahim, ya duba mana tasirin da matsalar ta yi kan sha’anin kasuwanci da harkokin walwala a yankin na arewa.

kasuwar kantin Kware a Kano Najeriya
kasuwar kantin Kware a Kano Najeriya Africa-china reporting
Talla

02:54

Rahoto: Matsalar tsaro ya gurgunta tattalin arzikin arewacin Najeriya

Muhammad Ibrahim Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.