Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana hada-hadar Kirsemeti a Najeriya

A yayin da bukukuwan kirsimeti da na sabuwar shekarar Miladiyya ke karatowa, yanzu haka galibin jama'a na kokarin komawa garuruwansu na asali domin gudanar da bukukuwan tare da iyali. Akan hakan wakilin RFI ABUBAKAR ISAH DANDAGO ya yadda al’amurra suka sauya saboda hada hadar bukukuwan a Kano.

kasuwar kantin Kware a Najeriya
kasuwar kantin Kware a Najeriya Africa-china reporting
Talla

02:33

Rahoto: Ana hada hadar Kirsemeti a Najeriya

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.