Nijar
Ana nazarin soma atisayen Soji a Nijar
A daidai lokacin da ake shirin gudanar da wani atisayin hadin gwiwa tsakanin jami’an kasashen duniya daga Nahiyar Afirka da Turai da kuma Amurka a cikin wasu jihohi 4 da ke jamhuriyar Nijar, a ranar talata ne aka buda wani taro domin shirya wannan atisaye tsakanin manyan jami’an tsaron kasashe 16 a birnin Yamai. Wakiliyarmu Kubra Illo da ta halarci bikin buda taron ta aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ana nazarin soma atisayen Soji a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu