Isa ga babban shafi
Nigeria-Nijar-Kamaru

Kasashen da ke makwabtaka da Najeriya suna nazarin dakile Ta’addanci

Kasashen Benin da Kamaru da Nijar da Najeriya sun gudanar da wani taro a garin Abuja da Niyyar hada karfi da karfe wajen tunkarar ayyukan ta’adanci da masu fashi a ruwa a kasashen wakilii RFI Hausa a Fadar Shugaban Najeriya Mohammed Kabir Yusuf ya aiko da Rahoto.

Dakarun Najeriya da ke yakin farautar mayakan Boko Haram a yankin Arewa maso gabaci
Dakarun Najeriya da ke yakin farautar mayakan Boko Haram a yankin Arewa maso gabaci REUTERS/Stringer
Talla

02:45

Rahoto: Kasashen da ke makwabtaka da Najeriya suna nazarin dakile Ta’addanci

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.