Isa ga babban shafi
Najeriya

An yi Zanga-zangar neman a hukunta Ministan Sufuri a Abuja

Kungiyoyin fararen hula da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, sun gudanar da zanga zanga a Abuja, don ganin an hukunta Ministan sufurin kasar, Stella Oduah, da ake zargi da sayen motoci biyu masu sulke akan kudi naira miliyan 225. Daga Abuja Aminu Manu ya aiko da Rahoto.

Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya Princess Stella Oduah
Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya Princess Stella Oduah
Talla

00:58

Rahoto: Zanga-zangar neman a hukunta Ministan Sufuri a Abuja

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.