Ambaliyar ruwa na ci gaba da yin ta'adi a sassa daban-daban na arewacin Najeriya.Wannan na zuwa ne duk kuwa da kashedin hukumar kula da yanayi ta NIMET ta yi, game da wannan batu tun a farkon shakara. Wannan shine abin da Bashir Ibrahim Idris dab akin shi, suka duba mana a cikin shirin na Duniyar Mu A Yau, na wannan mako, sai a biyo su, don jin shirin.A yi saurare lafiya.