Isa ga babban shafi
Mata Mazari

Mastalar rashin aikin yi tsakanin mata

Wallafawa ranar:

Matsalar rashin aikin yi lamari ne da ya addabi al'ummomi, da ma hukumomi a kasashen duniya da dama, kuma lamarin ya fi tsananta tsaknin mata.Shirin MATA MAZARI, na wannan makon ya duba wannan matsala, da kuma nemo hanyoyin shawo kan ta.Ayi saurare lafiya

Wata mace na aikin gona
Wata mace na aikin gona
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.